SIYA DA SAYARWA A YANAR GIZO
Saya da sayarwa ayanar gizo ba abu bane mai wahala.
Abun da kake bukata shine wayar sadarwa, layi (wato simcard) sai kuma kasaya data da zai baka daman shiga yanar gizo.
Shiga shafukan facebook, twitter ko instagram da sauransu domin saduwa da yan kasuwan yanar gizo da sukayi fice kamar facebook.com/ladacofashiondesign da twitter.com/ladaconig da instagram.com/ladaco_fashion_design da makamantansu.
Comments
Post a Comment